×

Kuma waɗanda suka kãfirta suka ce wa Manzanninsu, "Lalle ne munã fitar 14:13 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ibrahim ⮕ (14:13) ayat 13 in Hausa

14:13 Surah Ibrahim ayat 13 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 13 - إبراهِيم - Page - Juz 13

﴿وَقَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لِرُسُلِهِمۡ لَنُخۡرِجَنَّكُم مِّنۡ أَرۡضِنَآ أَوۡ لَتَعُودُنَّ فِي مِلَّتِنَاۖ فَأَوۡحَىٰٓ إِلَيۡهِمۡ رَبُّهُمۡ لَنُهۡلِكَنَّ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[إبراهِيم: 13]

Kuma waɗanda suka kãfirta suka ce wa Manzanninsu, "Lalle ne munã fitar da ku daga ƙasarmu, kõ kuwa haƙĩƙa, kunã kõmowã acikin addininmu." Sai Ubangijinsu Ya yi wahayi zuwa gare su, "Lalle ne, Munã halakar da Azzãlumai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وقال الذين كفروا لرسلهم لنخرجنكم من أرضنا أو لتعودن في ملتنا فأوحى, باللغة الهوسا

﴿وقال الذين كفروا لرسلهم لنخرجنكم من أرضنا أو لتعودن في ملتنا فأوحى﴾ [إبراهِيم: 13]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma waɗanda suka kafirta suka ce wa Manzanninsu, "Lalle ne muna fitar da ku daga ƙasarmu, ko kuwa haƙiƙa, kuna komowa acikin addininmu." Sai Ubangijinsu Ya yi wahayi zuwa gare su, "Lalle ne, Muna halakar da Azzalumai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗanda suka kafirta suka ce wa Manzanninsu, "Lalle ne muna fitar da ku daga ƙasarmu, ko kuwa haƙiƙa, kuna komowa acikin addininmu." Sai Ubangijinsu Ya yi wahayi zuwa gare su, "Lalle ne, Muna halakar da azzalumai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗanda suka kãfirta suka ce wa Manzanninsu, "Lalle ne munã fitar da ku daga ƙasarmu, kõ kuwa haƙĩƙa, kunã kõmowã acikin addininmu." Sai Ubangijinsu Ya yi wahayi zuwa gare su, "Lalle ne, Munã halakar da azzãlumai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek