Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 17 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿يَتَجَرَّعُهُۥ وَلَا يَكَادُ يُسِيغُهُۥ وَيَأۡتِيهِ ٱلۡمَوۡتُ مِن كُلِّ مَكَانٖ وَمَا هُوَ بِمَيِّتٖۖ وَمِن وَرَآئِهِۦ عَذَابٌ غَلِيظٞ ﴾
[إبراهِيم: 17]
﴿يتجرعه ولا يكاد يسيغه ويأتيه الموت من كل مكان وما هو بميت﴾ [إبراهِيم: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Yana kwankwaɗarsa, kuma ba ya jin sauƙin haɗiyarsa, kuma mutuwa ta je masa daga kowane wuri kuma bai zama mai mutuwa ba, kuma daga bayansa akwai azaba mai kauri |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana kwankwaɗarsa, kuma ba ya jin sauƙin haɗiyarsa, kuma mutuwa ta je masa daga kowane wuri kuma bai zama mai mutuwa ba, kuma daga bayansa akwai azaba mai kauri |
Abubakar Mahmoud Gumi Yanã kwankwaɗarsa, kuma bã ya jin sauƙin haɗiyarsa, kuma mutuwa ta jẽ masa daga kõwane wuri kuma bai zama mai mutuwa ba, kuma daga bãyansa akwai azãba mai kauri |