Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 41 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿رَبَّنَا ٱغۡفِرۡ لِي وَلِوَٰلِدَيَّ وَلِلۡمُؤۡمِنِينَ يَوۡمَ يَقُومُ ٱلۡحِسَابُ ﴾
[إبراهِيم: 41]
﴿ربنا اغفر لي ولوالدي وللمؤمنين يوم يقوم الحساب﴾ [إبراهِيم: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Ya Ubangijinmu! Ka yi gafara gare ni, kuma ga mahaifana, kuma da muminai, a ranar da hisabi yake tsayawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Ubangijinmu! Ka yi gafara gare ni, kuma ga mahaifana, kuma da muminai, a ranar da hisabi yake tsayawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã Ubangijinmu! Ka yi gãfara gare ni, kuma ga mahaifãna, kuma da mũminai, a rãnar da hisãbi yake tsayãwa |