Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 42 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿وَلَا تَحۡسَبَنَّ ٱللَّهَ غَٰفِلًا عَمَّا يَعۡمَلُ ٱلظَّٰلِمُونَۚ إِنَّمَا يُؤَخِّرُهُمۡ لِيَوۡمٖ تَشۡخَصُ فِيهِ ٱلۡأَبۡصَٰرُ ﴾
[إبراهِيم: 42]
﴿ولا تحسبن الله غافلا عما يعمل الظالمون إنما يؤخرهم ليوم تشخص فيه﴾ [إبراهِيم: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ka yi zaton Allah Mai shagala ne daga abin da azzalumai suke aikatawa. Abin sani kawai, Yana jinkirta musu ne zuwa ga wani wuni, wanda idanuwa suke fita turu- turu a cikinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka yi zaton Allah Mai shagala ne daga abin da azzalumai suke aikatawa. Abin sani kawai, Yana jinkirta musu ne zuwa ga wani wuni, wanda idanuwa suke fita turu- turu a cikinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka yi zaton Allah Mai shagalã ne daga abin da azzalumai suke aikatãwã. Abin sani kawai, Yanã jinkirta musu ne zuwa ga wani wuni, wanda idãnuwa suke fita turu- turu a cikinsa |