Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 43 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿مُهۡطِعِينَ مُقۡنِعِي رُءُوسِهِمۡ لَا يَرۡتَدُّ إِلَيۡهِمۡ طَرۡفُهُمۡۖ وَأَفۡـِٔدَتُهُمۡ هَوَآءٞ ﴾
[إبراهِيم: 43]
﴿مهطعين مقنعي رءوسهم لا يرتد إليهم طرفهم وأفئدتهم هواء﴾ [إبراهِيم: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Suna masu gaggawa, masu ɗaukaka kawunansu zuwa sama ƙiftawar ganinsu ba ta komawa gare su. Kuma zukatansu wofintattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna masu gaggawa, masu ɗaukaka kawunansu zuwa sama ƙiftawar ganinsu ba ta komawa gare su. Kuma zukatansu wofintattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã mãsu gaggãwa, mãsu ɗaukaka kãwunansu zuwa sama ƙiftawar ganinsu ba ta kõmãwa gare su. Kuma zukãtansu wõfintattu |