Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 49 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿وَتَرَى ٱلۡمُجۡرِمِينَ يَوۡمَئِذٖ مُّقَرَّنِينَ فِي ٱلۡأَصۡفَادِ ﴾
[إبراهِيم: 49]
﴿وترى المجرمين يومئذ مقرنين في الأصفاد﴾ [إبراهِيم: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kana ganin masu laifi, a ranar nan, suna waɗanda aka yi wa ciri daidai a cikin maruruwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kana ganin masu laifi, a ranar nan, suna waɗanda aka yi wa ciri daidai a cikin maruruwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kana ganin mãsu laifi, a rãnar nan, sunã waɗanda aka yi wa ciri daidai a cikin marũruwa |