×

Kuma a lõkacin da Ubangijin ku Ya sanar, "Lalle ne idan kun 14:7 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ibrahim ⮕ (14:7) ayat 7 in Hausa

14:7 Surah Ibrahim ayat 7 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 7 - إبراهِيم - Page - Juz 13

﴿وَإِذۡ تَأَذَّنَ رَبُّكُمۡ لَئِن شَكَرۡتُمۡ لَأَزِيدَنَّكُمۡۖ وَلَئِن كَفَرۡتُمۡ إِنَّ عَذَابِي لَشَدِيدٞ ﴾
[إبراهِيم: 7]

Kuma a lõkacin da Ubangijin ku Ya sanar, "Lalle ne idan kun gõde, haƙĩƙa, Inã ƙãramuku, kuma lalle ne idan kun kãfirta haƙĩƙa azãbãta, tabbas, mai tsanani ce

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإذ تأذن ربكم لئن شكرتم لأزيدنكم ولئن كفرتم إن عذابي لشديد, باللغة الهوسا

﴿وإذ تأذن ربكم لئن شكرتم لأزيدنكم ولئن كفرتم إن عذابي لشديد﴾ [إبراهِيم: 7]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma a lokacin da Ubangijin ku Ya sanar, "Lalle ne idan kun gode, haƙiƙa, Ina ƙaramuku, kuma lalle ne idan kun kafirta haƙiƙa azabata, tabbas, mai tsanani ce
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lokacin da Ubangijinku Ya sanar, "Lalle ne idan kun gode, haƙiƙa, Ina ƙaramuku, kuma lalle ne idan kun kafirta haƙiƙa azabata, tabbas, mai tsanani ce
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lõkacin da Ubangijinku Ya sanar, "Lalle ne idan kun gõde, haƙĩƙa, Inã ƙãramuku, kuma lalle ne idan kun kãfirta haƙĩƙa azãbãta, tabbas, mai tsanani ce
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek