Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 8 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿وَقَالَ مُوسَىٰٓ إِن تَكۡفُرُوٓاْ أَنتُمۡ وَمَن فِي ٱلۡأَرۡضِ جَمِيعٗا فَإِنَّ ٱللَّهَ لَغَنِيٌّ حَمِيدٌ ﴾
[إبراهِيم: 8]
﴿وقال موسى إن تكفروا أنتم ومن في الأرض جميعا فإن الله لغني﴾ [إبراهِيم: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Musa ya ce: "Idan kun kafirta ku da waɗanda suke a cikin ƙasa, gaba ɗaya, to, lalle ne Allah haƙiƙa Mawadaci ne, Mai yawan godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Musa ya ce: "Idan kun kafirta ku da waɗanda suke a cikin ƙasa, gaba ɗaya, to, lalle ne Allah haƙiƙa Mawadaci ne, Mai yawan godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mũsã ya ce: "Idan kun kãfirta kũ da waɗanda suke a cikin ƙasa, gabã ɗaya, to, lalle ne Allah haƙĩƙa Mawadãci ne, Mai yawan gõdiya |