Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 16 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَلَقَدۡ جَعَلۡنَا فِي ٱلسَّمَآءِ بُرُوجٗا وَزَيَّنَّٰهَا لِلنَّٰظِرِينَ ﴾
[الحِجر: 16]
﴿ولقد جعلنا في السماء بروجا وزيناها للناظرين﴾ [الحِجر: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa Mun sanya waɗansu masaukai a, cikin sama, kuma Muka ƙawata ta ga masu kallo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa Mun sanya waɗansu masaukai a, cikin sama, kuma Muka ƙawata ta ga masu kallo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa Mun sanya waɗansu masaukai a, cikin sama, kuma Muka ƙawãta ta ga masu kallo |