Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 15 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿لَقَالُوٓاْ إِنَّمَا سُكِّرَتۡ أَبۡصَٰرُنَا بَلۡ نَحۡنُ قَوۡمٞ مَّسۡحُورُونَ ﴾
[الحِجر: 15]
﴿لقالوا إنما سكرت أبصارنا بل نحن قوم مسحورون﴾ [الحِجر: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne da sun ce: "Abin sani kawai, an rufe idanuwanmu ne. A'a, mu mutane ne waɗanda aka sihirce |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne da sun ce: "Abin sani kawai, an rufe idanuwanmu ne. A'a, mu mutane ne waɗanda aka sihirce |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne dã sun ce: "Abin sani kawai, an rufe idãnuwanmu ne. Ã'a, mũ mutãne ne waɗanda aka sihirce |