Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 24 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَلَقَدۡ عَلِمۡنَا ٱلۡمُسۡتَقۡدِمِينَ مِنكُمۡ وَلَقَدۡ عَلِمۡنَا ٱلۡمُسۡتَـٔۡخِرِينَ ﴾
[الحِجر: 24]
﴿ولقد علمنا المستقدمين منكم ولقد علمنا المستأخرين﴾ [الحِجر: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun san masu gabata daga cikinku, kuma Mun san masu jinkiri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun san masu gabata daga cikinku, kuma Mun san masu jinkiri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun san mãsu gabãta daga cikinku, kuma Mun san mãsu jinkiri |