Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 25 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَإِنَّ رَبَّكَ هُوَ يَحۡشُرُهُمۡۚ إِنَّهُۥ حَكِيمٌ عَلِيمٞ ﴾
[الحِجر: 25]
﴿وإن ربك هو يحشرهم إنه حكيم عليم﴾ [الحِجر: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne Ubangijinka Shi ne Yake tara su, lalle Shi ne Mai hikima, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne Ubangijinka Shi ne Yake tara su, lalle Shi ne Mai hikima, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne Ubangijinka Shĩ ne Yake tãra su, lalle Shĩ ne Mai hikima, Masani |