Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 26 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَلَقَدۡ خَلَقۡنَا ٱلۡإِنسَٰنَ مِن صَلۡصَٰلٖ مِّنۡ حَمَإٖ مَّسۡنُونٖ ﴾ 
[الحِجر: 26]
﴿ولقد خلقنا الإنسان من صلصال من حمإ مسنون﴾ [الحِجر: 26]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne Mun halicci mutum daga ƙeƙasasshiyar laka, daga baƙin yumɓu wanda ya canja  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne Mun halicci mutum daga ƙeƙasasshiyar laka, daga baƙin yumɓu wanda ya canja  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne Mun halicci mutum daga ƙeƙasasshiyar lãka, daga baƙin yumɓu wanda ya canja  |