Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 27 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَٱلۡجَآنَّ خَلَقۡنَٰهُ مِن قَبۡلُ مِن نَّارِ ٱلسَّمُومِ ﴾
[الحِجر: 27]
﴿والجان خلقناه من قبل من نار السموم﴾ [الحِجر: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Aljani Mun halicce shi daga gabani, daga wutar* iskar zafi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Aljani Mun halicce shi daga gabani, daga wutar iskar zafi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Aljani Mun haliccẽ shi daga gabãni, daga wutar iskar zafi |