Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 28 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَإِذۡ قَالَ رَبُّكَ لِلۡمَلَٰٓئِكَةِ إِنِّي خَٰلِقُۢ بَشَرٗا مِّن صَلۡصَٰلٖ مِّنۡ حَمَإٖ مَّسۡنُونٖ ﴾
[الحِجر: 28]
﴿وإذ قال ربك للملائكة إني خالق بشرا من صلصال من حمإ مسنون﴾ [الحِجر: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Ubangijinka ya ce wa mala'iku: "Lalle Ni mai halittar wani jiki ne daga ƙeƙasasshen yumɓu wanda ya canja |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Ubangijinka ya ce wa mala'iku: "Lalle Ni mai halittar wani jiki ne daga ƙeƙasasshen yumɓu wanda ya canja |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Ubangijinka ya ce wa malã'iku: "Lalle Nĩ mai halittar wani jiki ne daga ƙẽƙasasshen yumɓu wanda ya canja |