Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 29 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿فَإِذَا سَوَّيۡتُهُۥ وَنَفَخۡتُ فِيهِ مِن رُّوحِي فَقَعُواْ لَهُۥ سَٰجِدِينَ ﴾
[الحِجر: 29]
﴿فإذا سويته ونفخت فيه من روحي فقعوا له ساجدين﴾ [الحِجر: 29]
Abubakar Mahmood Jummi To idan Na daidaita shi kuma Na hura daga RuhiNa* a cikinsa, to, ku faɗi a gare shi, kuna masu yin sujada |
Abubakar Mahmoud Gumi To idan Na daidaita shi kuma Na hura daga RuhiNa a cikinsa, to, ku faɗi a gare shi, kuna masu yin sujada |
Abubakar Mahmoud Gumi To idan Na daidaitã shi kuma Na hũra daga RũhĩNa a cikinsa, to, ku fãɗi a gare shi, kunã mãsu yin sujada |