Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 48 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿لَا يَمَسُّهُمۡ فِيهَا نَصَبٞ وَمَا هُم مِّنۡهَا بِمُخۡرَجِينَ ﴾
[الحِجر: 48]
﴿لا يمسهم فيها نصب وما هم منها بمخرجين﴾ [الحِجر: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Wata wahala ba za ta shafe su ba a cikinta kuma ba su zama masu fita daga, cikin ta ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Wata wahala ba za ta shafe su ba a cikinta kuma ba su zama masu fita daga, cikinta ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Wata wahala bã zã ta shãfe su bã a cikinta kuma ba su zama mãsu fita daga, cikinta ba |