Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 47 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَنَزَعۡنَا مَا فِي صُدُورِهِم مِّنۡ غِلٍّ إِخۡوَٰنًا عَلَىٰ سُرُرٖ مُّتَقَٰبِلِينَ ﴾
[الحِجر: 47]
﴿ونـزعنا ما في صدورهم من غل إخوانا على سرر متقابلين﴾ [الحِجر: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka ɗebe abinda ke a cikin zukatansu na daga ƙullin zuci, suka zama 'yan'uwa a kan gadaje, suna masu fuskantar juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ɗebe abinda ke a cikin zukatansu na daga ƙullin zuci, suka zama 'yan'uwa a kan gadaje, suna masu fuskantar juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ɗẽbe abinda ke a cikin zukãtansu na daga ƙullin zũci, suka zama 'yan'uwa a kan gadãje, sunã mãsu fuskantar junã |