Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 52 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿إِذۡ دَخَلُواْ عَلَيۡهِ فَقَالُواْ سَلَٰمٗا قَالَ إِنَّا مِنكُمۡ وَجِلُونَ ﴾
[الحِجر: 52]
﴿إذ دخلوا عليه فقالوا سلاما قال إنا منكم وجلون﴾ [الحِجر: 52]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da suka shiga gunsa, sai suka ce: "Sallama." Ya ce: "Lalle mu, daga gare ku, masu firgita ne |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da suka shiga gunsa, sai suka ce: "Sallama." Ya ce: "Lalle mu, daga gare ku, masu firgita ne |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da suka shiga gunsa, sai suka ce: "Sallama." Ya ce: "Lalle mũ, daga gare ku, mãsu firgita ne |