Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 8 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿مَا نُنَزِّلُ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةَ إِلَّا بِٱلۡحَقِّ وَمَا كَانُوٓاْ إِذٗا مُّنظَرِينَ ﴾
[الحِجر: 8]
﴿ما ننـزل الملائكة إلا بالحق وما كانوا إذا منظرين﴾ [الحِجر: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Ba Mu sassaukar da mala'iku face da gaskiya,* ba za su kasance, a wannan lokacin, waɗanda ake yi wa jinkiri ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba Mu sassaukar da mala'iku face da gaskiya, ba za su kasance, a wannan lokacin, waɗanda ake yi wa jinkiri ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã Mu sassaukar da malã'iku fãce da gaskiya, bã zã su kasance, a wannan lõkacin, waɗanda ake yi wa jinkĩri ba |