Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 52 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَلَهُۥ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَلَهُ ٱلدِّينُ وَاصِبًاۚ أَفَغَيۡرَ ٱللَّهِ تَتَّقُونَ ﴾
[النَّحل: 52]
﴿وله ما في السموات والأرض وله الدين واصبا أفغير الله تتقون﴾ [النَّحل: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Yana da abin da yake a cikin sammai da ƙasa, kuma Yana da addini wanda yake dawwamamme. Shin fa, wanin Allah kuke bi da taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Yana da abin da yake a cikin sammai da ƙasa, kuma Yana da addini wanda yake dawwamamme. Shin fa, wanin Allah kuke bi da taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Yana da abin da yake a cikin sammai da ƙasa, kuma Yana da addini wanda yake dawwamamme. Shin fa, wanin Allah kuke bĩ da taƙãwa |