Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 58 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَإِذَا بُشِّرَ أَحَدُهُم بِٱلۡأُنثَىٰ ظَلَّ وَجۡهُهُۥ مُسۡوَدّٗا وَهُوَ كَظِيمٞ ﴾
[النَّحل: 58]
﴿وإذا بشر أحدهم بالأنثى ظل وجهه مسودا وهو كظيم﴾ [النَّحل: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan aka yi wa ɗayansu bushara da mace* sai fuskarsa ta wuni baƙa ƙirin, alhali kuwa yana mai cike da baƙin ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka yi wa ɗayansu bushara da mace sai fuskarsa ta wuni baƙa ƙirin, alhali kuwa yana mai cike da baƙin ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka yi wa ɗayansu bushãra da mace sai fuskarsa ta wuni baƙa ƙirin, alhãli kuwa yanã mai cike da baƙin ciki |