Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 59 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿يَتَوَٰرَىٰ مِنَ ٱلۡقَوۡمِ مِن سُوٓءِ مَا بُشِّرَ بِهِۦٓۚ أَيُمۡسِكُهُۥ عَلَىٰ هُونٍ أَمۡ يَدُسُّهُۥ فِي ٱلتُّرَابِۗ أَلَا سَآءَ مَا يَحۡكُمُونَ ﴾
[النَّحل: 59]
﴿يتوارى من القوم من سوء ما بشر به أيمسكه على هون أم﴾ [النَّحل: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Yana ɓoyewa daga mutane domin munin abin da aka yimasa bushara da shi. Shin, zai riƙe shi a kan wulakanci ko zai turbuɗe shi a cikin turɓaya To, abin da suke hukuntawa ya munana |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana ɓoyewa daga mutane domin munin abin da aka yimasa bushara da shi. Shin, zai riƙe shi a kan wulakanci ko zai turbuɗe shi a cikin turɓaya To, abin da suke hukuntawa ya munana |
Abubakar Mahmoud Gumi Yanã ɓõyẽwa daga mutãne dõmin mũnin abin da aka yimasa bushãra da shi. Shin, zai riƙe shi a kan wulãkanci kõ zai turbuɗe shi a cikin turɓãya To, abin da suke hukuntãwa ya mũnana |