Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 60 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿لِلَّذِينَ لَا يُؤۡمِنُونَ بِٱلۡأٓخِرَةِ مَثَلُ ٱلسَّوۡءِۖ وَلِلَّهِ ٱلۡمَثَلُ ٱلۡأَعۡلَىٰۚ وَهُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾
[النَّحل: 60]
﴿للذين لا يؤمنون بالآخرة مثل السوء ولله المثل الأعلى وهو العزيز الحكيم﴾ [النَّحل: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Ga waɗan da ba su yi imani* da Lahira ba akwai sifar cuta kuma ga Allah akwai sifa mafi ɗaukaka. Kuma shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Ga waɗanda ba su yi imani da Lahira ba akwai sifar cuta kuma ga Allah akwai sifa mafi ɗaukaka. Kuma shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Ga waɗanda ba su yi ĩmãni da Lãhira ba akwai sifar cũta kuma ga Allah akwai sifa mafi ɗaukaka. Kuma shi ne Mabuwãyi, Mai hikima |