×

Kuma dã Allah Yanã kãma mutãne da zãluncinsu,* dã bai bar wata 16:61 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nahl ⮕ (16:61) ayat 61 in Hausa

16:61 Surah An-Nahl ayat 61 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 61 - النَّحل - Page - Juz 14

﴿وَلَوۡ يُؤَاخِذُ ٱللَّهُ ٱلنَّاسَ بِظُلۡمِهِم مَّا تَرَكَ عَلَيۡهَا مِن دَآبَّةٖ وَلَٰكِن يُؤَخِّرُهُمۡ إِلَىٰٓ أَجَلٖ مُّسَمّٗىۖ فَإِذَا جَآءَ أَجَلُهُمۡ لَا يَسۡتَـٔۡخِرُونَ سَاعَةٗ وَلَا يَسۡتَقۡدِمُونَ ﴾
[النَّحل: 61]

Kuma dã Allah Yanã kãma mutãne da zãluncinsu,* dã bai bar wata dabba ba a kan ƙasa. Kuma amma Yanã jinkirta musu zuwa ga ajali ambatacce. Sa'an nan idan ajalinsu ya zo, bã zã a yi musu jinkiri ba kõ da sa'a guda, kuma bã zã su gabãta ba

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولو يؤاخذ الله الناس بظلمهم ما ترك عليها من دابة ولكن يؤخرهم, باللغة الهوسا

﴿ولو يؤاخذ الله الناس بظلمهم ما ترك عليها من دابة ولكن يؤخرهم﴾ [النَّحل: 61]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma da Allah Yana kama mutane da zaluncinsu,* da bai bar wata dabba ba a kan ƙasa. Kuma amma Yana jinkirta musu zuwa ga ajali ambatacce. Sa'an nan idan ajalinsu ya zo, ba za a yi musu jinkiri ba ko da sa'a guda, kuma ba za su gabata ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma da Allah Yana kama mutane da zaluncinsu, da bai bar wata dabba ba a kan ƙasa. Kuma amma Yana jinkirta musu zuwa ga ajali ambatacce. Sa'an nan idan ajalinsu ya zo, ba za a yi musu jinkiri ba ko da sa'a guda, kuma ba za su gabata ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma dã Allah Yanã kãma mutãne da zãluncinsu, dã bai bar wata dabba ba a kan ƙasa. Kuma amma Yanã jinkirta musu zuwa ga ajali ambatacce. Sa'an nan idan ajalinsu ya zo, bã zã a yi musu jinkiri ba kõ da sa'a guda, kuma bã zã su gabãta ba
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek