Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 62 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَيَجۡعَلُونَ لِلَّهِ مَا يَكۡرَهُونَۚ وَتَصِفُ أَلۡسِنَتُهُمُ ٱلۡكَذِبَ أَنَّ لَهُمُ ٱلۡحُسۡنَىٰۚ لَا جَرَمَ أَنَّ لَهُمُ ٱلنَّارَ وَأَنَّهُم مُّفۡرَطُونَ ﴾
[النَّحل: 62]
﴿ويجعلون لله ما يكرهون وتصف ألسنتهم الكذب أن لهم الحسنى لا جرم﴾ [النَّحل: 62]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna sanya wa Allah abin da suke ƙi, kuma harsunansu na siffanta ƙarya cewa lalle ne suna da abubuwa masu kyau. Babu shakka lalle ne suna da wuta, kuma lalle su, waɗanda ake ƙyalewa ne (a cikinta) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna sanya wa Allah abin da suke ƙi, kuma harsunansu na siffanta ƙarya cewa lalle ne suna da abubuwa masu kyau. Babu shakka lalle ne suna da wuta, kuma lalle su, waɗanda ake ƙyalewa ne (a cikinta) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã sanyã wa Allah abin da suke ƙi, kuma harsunansu na siffanta ƙarya cẽwa lalle ne sunã da abũbuwa mãsu kyau. Bãbu shakka lalle ne sunã da wuta, kuma lalle sũ, waɗanda ake ƙyãlẽwa ne (a cikinta) |