Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 109 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَيَخِرُّونَ لِلۡأَذۡقَانِ يَبۡكُونَ وَيَزِيدُهُمۡ خُشُوعٗا۩ ﴾
[الإسرَاء: 109]
﴿ويخرون للأذقان يبكون ويزيدهم خشوعا﴾ [الإسرَاء: 109]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna faɗuwa ga haɓoɓinsu suna kuka, kuma yana ƙara musu tsoro |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna faɗuwa ga haɓoɓinsu suna kuka, kuma yana ƙara musu tsoro |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã fãɗuwa ga haɓõɓinsu sunã kũka, kuma yanã ƙara musu tsõro |