Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 11 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَيَدۡعُ ٱلۡإِنسَٰنُ بِٱلشَّرِّ دُعَآءَهُۥ بِٱلۡخَيۡرِۖ وَكَانَ ٱلۡإِنسَٰنُ عَجُولٗا ﴾
[الإسرَاء: 11]
﴿ويدع الإنسان بالشر دعاءه بالخير وكان الإنسان عجولا﴾ [الإسرَاء: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mutum yana* yin addu'a da sharri kamar addu'arsa da alheri, kuma mutum ya kasance mai gaggawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mutum yana yin addu'a da sharri kamar addu'arsa da alheri, kuma mutum ya kasance mai gaggawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mutum yanã yin addu'a da sharri kamar addu'arsa da alhẽri, kuma mutum ya kasance mai gaggãwa |