Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 12 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَجَعَلۡنَا ٱلَّيۡلَ وَٱلنَّهَارَ ءَايَتَيۡنِۖ فَمَحَوۡنَآ ءَايَةَ ٱلَّيۡلِ وَجَعَلۡنَآ ءَايَةَ ٱلنَّهَارِ مُبۡصِرَةٗ لِّتَبۡتَغُواْ فَضۡلٗا مِّن رَّبِّكُمۡ وَلِتَعۡلَمُواْ عَدَدَ ٱلسِّنِينَ وَٱلۡحِسَابَۚ وَكُلَّ شَيۡءٖ فَصَّلۡنَٰهُ تَفۡصِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 12]
﴿وجعلنا الليل والنهار آيتين فمحونا آية الليل وجعلنا آية النهار مبصرة لتبتغوا﴾ [الإسرَاء: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Mun sanya dare da rana, ayoyi biyu, sa'an nan Muka shafe ayar dare, kuma Muka sanya ayar rana mai sanyawa a yi gani, domin ku nemi falala daga Ubangijinku, kuma domin ku san ƙidayar shekara da lissafi. Kuma dukan kome Mun bayyana shi daki-dakin bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mun sanya dare da rana, ayoyi biyu, sa'an nan Muka shafe ayar dare, kuma Muka sanya ayar rana mai sanyawa a yi gani, domin ku nemi falala daga Ubangijinku, kuma domin ku san ƙidayar shekara da lissafi. Kuma dukan kome Mun bayyana shi daki-dakin bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mun sanya dare da rãna, ãyõyi biyu, sa'an nan Muka shãfe ãyar dare, kuma Muka sanya ãyar rãna mai sanyãwa a yi gani, dõmin ku nẽmi falala daga Ubangijinku, kuma dõmin ku san ƙidãyar shẽkara da lissafi. Kuma dukan kõme Mun bayyana shi daki-dakin bayyanãwa |