Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 110 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿قُلِ ٱدۡعُواْ ٱللَّهَ أَوِ ٱدۡعُواْ ٱلرَّحۡمَٰنَۖ أَيّٗا مَّا تَدۡعُواْ فَلَهُ ٱلۡأَسۡمَآءُ ٱلۡحُسۡنَىٰۚ وَلَا تَجۡهَرۡ بِصَلَاتِكَ وَلَا تُخَافِتۡ بِهَا وَٱبۡتَغِ بَيۡنَ ذَٰلِكَ سَبِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 110]
﴿قل ادعوا الله أو ادعوا الرحمن أيا ما تدعوا فله الأسماء الحسنى﴾ [الإسرَاء: 110]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ku kirayi Allah* ko kuwa ku kirayi Mai rahama. Kowane kuka kira to Yana da sunaye mafi kyau. Kuma, kada ka bayyana** ga sallarka, kuma kada ka ɓoye ta. Ka nemi hanya a tsakanin wancan |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku kirayi Allah ko kuwa ku kirayi Mai rahama. Kowane kuka kira to Yana da sunaye mafi kyau. Kuma, kada ka bayyana ga sallarka, kuma kada ka ɓoye ta. Ka nemi hanya a tsakanin wancan |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku kirayi Allah kõ kuwa ku kirãyi Mai rahama. Kõwane kuka kira to Yanã da sũnãye mafi kyau. Kuma, kada ka bayyana ga sallarka, kuma kada ka ɓõye ta. Ka nẽmi hanya a tsakãnin wancan |