Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 111 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَقُلِ ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِ ٱلَّذِي لَمۡ يَتَّخِذۡ وَلَدٗا وَلَمۡ يَكُن لَّهُۥ شَرِيكٞ فِي ٱلۡمُلۡكِ وَلَمۡ يَكُن لَّهُۥ وَلِيّٞ مِّنَ ٱلذُّلِّۖ وَكَبِّرۡهُ تَكۡبِيرَۢا ﴾
[الإسرَاء: 111]
﴿وقل الحمد لله الذي لم يتخذ ولدا ولم يكن له شريك في﴾ [الإسرَاء: 111]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka ce: "Godiya* ta tabbata ga Allah wanda bai riƙi ɗa ba kuma abokin tarayya bai kasance a gare Shi ba a cikin mulkinSa, kuma wani masoyi saboda wulakancin bai kasance a gare Shi ba." Kuma ka girmama Shi, girmamawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ce: "Godiya ta tabbata ga Allah wanda bai riƙi ɗa ba kuma abokin tarayya bai kasance a gare Shi ba a cikin mulkinSa, kuma wani masoyi saboda wulakancin bai kasance a gare Shi ba." Kuma ka girmama Shi, girmamawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ce: "Gõdiyã ta tabbata ga Allah wanda bai riƙi ɗã ba kuma abõkin tãrayya bai kasance a gare Shi ba a cikin mulkinSa, kuma wani masõyi sabõda wulãkancin bai kasance a gare Shi ba." Kuma ka girmama Shi, girmamãwa |