Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 16 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَإِذَآ أَرَدۡنَآ أَن نُّهۡلِكَ قَرۡيَةً أَمَرۡنَا مُتۡرَفِيهَا فَفَسَقُواْ فِيهَا فَحَقَّ عَلَيۡهَا ٱلۡقَوۡلُ فَدَمَّرۡنَٰهَا تَدۡمِيرٗا ﴾
[الإسرَاء: 16]
﴿وإذا أردنا أن نهلك قرية أمرنا مترفيها ففسقوا فيها فحق عليها القول﴾ [الإسرَاء: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan Mun yi nufin Mu halakar da wata alƙarya, sai Mu umurci mawadatanta, har su yi fasadi a cikinta, sa'an nan maganar azaba ta wajaba a kanta, sa'an nan Mu darkake ta, darkakewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan Mun yi nufin Mu halakar da wata alƙarya, sai Mu umurci mawadatanta, har su yi fasicci a cikinta, sa'an nan maganar azaba ta wajaba a kanta, sa'an nan Mu darkake ta, darkakewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan Mun yi nufin Mu halakar da wata alƙarya, sai Mu umurci mawadãtanta, har su yi fãsicci a cikinta, sa'an nan maganar azãba ta wajaba a kanta, sa'an nan Mu darkãke ta, darkãkẽwa |