Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 17 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَكَمۡ أَهۡلَكۡنَا مِنَ ٱلۡقُرُونِ مِنۢ بَعۡدِ نُوحٖۗ وَكَفَىٰ بِرَبِّكَ بِذُنُوبِ عِبَادِهِۦ خَبِيرَۢا بَصِيرٗا ﴾
[الإسرَاء: 17]
﴿وكم أهلكنا من القرون من بعد نوح وكفى بربك بذنوب عباده خبيرا﴾ [الإسرَاء: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da yawa Muka halakar da al'ummomi a bayan Nuhu. Kuma Ubangijinka Ya isa ya zama Mai ƙididdigewa ga zunubban bayinSa, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa Muka halakar da al'ummomi a bayan Nuhu. Kuma Ubangijinka Ya isa ya zama Mai ƙididdigewa ga zunubban bayinSa, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa Muka halakar da al'ummomi a bãyan Nũhu. Kuma Ubangijinka Ya isa ya zama Mai ƙididdigewa ga zunubban bãyinSa, Mai gani |