Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 29 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَلَا تَجۡعَلۡ يَدَكَ مَغۡلُولَةً إِلَىٰ عُنُقِكَ وَلَا تَبۡسُطۡهَا كُلَّ ٱلۡبَسۡطِ فَتَقۡعُدَ مَلُومٗا مَّحۡسُورًا ﴾
[الإسرَاء: 29]
﴿ولا تجعل يدك مغلولة إلى عنقك ولا تبسطها كل البسط فتقعد ملوما﴾ [الإسرَاء: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ka sanya hannunka ƙuƙuntacce zuwa ga wuyanka, kuma kada ka shimfiɗa shi dukan shimfiɗawa har ka zama abin zargi, wanda ake yanke wa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka sanya hannunka ƙuƙuntacce zuwa ga wuyanka, kuma kada ka shimfiɗa shi dukan shimfiɗawa har ka zama abin zargi, wanda ake yanke wa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka sanya hannunka ƙuƙuntacce zuwa ga wuyanka, kuma kada ka shimfiɗa shi dukan shimfiɗãwa har ka zama abin zargi, wanda ake yanke wa |