Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 30 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿إِنَّ رَبَّكَ يَبۡسُطُ ٱلرِّزۡقَ لِمَن يَشَآءُ وَيَقۡدِرُۚ إِنَّهُۥ كَانَ بِعِبَادِهِۦ خَبِيرَۢا بَصِيرٗا ﴾
[الإسرَاء: 30]
﴿إن ربك يبسط الرزق لمن يشاء ويقدر إنه كان بعباده خبيرا بصيرا﴾ [الإسرَاء: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Ubangijinka Yana shimfiɗa arziki ga wanda Yake so, kuma Yana ƙuƙuntawa. Lalle Shi, Ya kasance Mai sani ga bayinSa, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Ubangijinka Yana shimfiɗa arziki ga wanda Yake so, kuma Yana ƙuƙuntawa. Lalle Shi, Ya kasance Mai sani ga bayinSa, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Ubangijinka Yanã shimfiɗa arzĩki ga wanda Yake so, kuma Yanã ƙuƙuntãwa. Lalle Shi, Yã kasance Mai sani ga bãyinSa, Mai gani |