Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 37 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَلَا تَمۡشِ فِي ٱلۡأَرۡضِ مَرَحًاۖ إِنَّكَ لَن تَخۡرِقَ ٱلۡأَرۡضَ وَلَن تَبۡلُغَ ٱلۡجِبَالَ طُولٗا ﴾
[الإسرَاء: 37]
﴿ولا تمش في الأرض مرحا إنك لن تخرق الأرض ولن تبلغ الجبال﴾ [الإسرَاء: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ka yi tafiya a cikin ƙasa da alfahari. Lalle kai ba za ka huda ƙasa ba kuma ba za ka kai a duwatsu ba ga tsawo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka yi tafiya a cikin ƙasa da alfahari. Lalle kai ba za ka huda ƙasa ba kuma ba za ka kai a duwatsu ba ga tsawo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka yi tafiya a cikin ƙasa da alfahari. Lalle kai bã zã ka hũda ƙasa ba kuma bã zã ka kai a duwãtsu ba ga tsawo |