Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 46 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَجَعَلۡنَا عَلَىٰ قُلُوبِهِمۡ أَكِنَّةً أَن يَفۡقَهُوهُ وَفِيٓ ءَاذَانِهِمۡ وَقۡرٗاۚ وَإِذَا ذَكَرۡتَ رَبَّكَ فِي ٱلۡقُرۡءَانِ وَحۡدَهُۥ وَلَّوۡاْ عَلَىٰٓ أَدۡبَٰرِهِمۡ نُفُورٗا ﴾
[الإسرَاء: 46]
﴿وجعلنا على قلوبهم أكنة أن يفقهوه وفي آذانهم وقرا وإذا ذكرت ربك﴾ [الإسرَاء: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Mu sanya marufai a kan zukatansu domin kada su fahimce shi, da, wani nauyi a cikin kunnuwansu, kuma idan ka ambaci Ubangijinka, a cikin Alƙur'ani shi kaɗai, sai su juya a kan bayayyakinsu domin gudu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mu sanya marufai a kan zukatansu domin kada su fahimce shi, da, wani nauyi a cikin kunnuwansu, kuma idan ka ambaci Ubangijinka, a cikin Alƙur'ani shi kaɗai, sai su juya a kan bayayyakinsu domin gudu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mu sanya marufai a kan zukãtansu dõmin kada su fahimce shi, da, wani nauyi a cikin kunnuwansu, kuma idan ka ambaci Ubangijinka, a cikin Alƙur'ãni shĩ kaɗai, sai su jũya a kan bayayyakinsu dõmin gudu |