Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 48 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿ٱنظُرۡ كَيۡفَ ضَرَبُواْ لَكَ ٱلۡأَمۡثَالَ فَضَلُّواْ فَلَا يَسۡتَطِيعُونَ سَبِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 48]
﴿انظر كيف ضربوا لك الأمثال فضلوا فلا يستطيعون سبيلا﴾ [الإسرَاء: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Ka duba yadda suka buga maka misalai, sai suka ɓace ba su iya samun hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka duba yadda suka buga maka misalai, sai suka ɓace ba su iya samun hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka dũba yadda suka buga maka misãlai, sai suka ɓace bã su iya sãmun hanya |