Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 47 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿نَّحۡنُ أَعۡلَمُ بِمَا يَسۡتَمِعُونَ بِهِۦٓ إِذۡ يَسۡتَمِعُونَ إِلَيۡكَ وَإِذۡ هُمۡ نَجۡوَىٰٓ إِذۡ يَقُولُ ٱلظَّٰلِمُونَ إِن تَتَّبِعُونَ إِلَّا رَجُلٗا مَّسۡحُورًا ﴾
[الإسرَاء: 47]
﴿نحن أعلم بما يستمعون به إذ يستمعون إليك وإذ هم نجوى إذ﴾ [الإسرَاء: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Mu ne Mafi sani game da abin da suke saurare da shi a lokacin da suke yin sauraren zuwa gare ka, kuma a lokacin da suke masu ganawa a tsakaninsu a lokacin da azzalumai suke cewa, "Ba ku biyar kowa face wani namiji sihirtacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Mu ne Mafi sani game da abin da suke saurare da shi a lokacin da suke yin sauraren zuwa gare ka, kuma a lokacin da suke masu ganawa a tsakaninsu a lokacin da azzalumai suke cewa, "Ba ku biyar kowa face wani namiji sihirtacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Mũ ne Mafi sani game da abin da suke saurãre da shi a lõkacin da suke yin saurãren zuwa gare ka, kuma a lõkacin da suke mãsu gãnãwa a tsakãninsu a lõkacin da azzãlumai suke cẽwa, "Bã ku biyar kõwa fãce wani namiji sihirtacce |