Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 49 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَقَالُوٓاْ أَءِذَا كُنَّا عِظَٰمٗا وَرُفَٰتًا أَءِنَّا لَمَبۡعُوثُونَ خَلۡقٗا جَدِيدٗا ﴾
[الإسرَاء: 49]
﴿وقالوا أئذا كنا عظاما ورفاتا أئنا لمبعوثون خلقا جديدا﴾ [الإسرَاء: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Shin, idan mun kasance ƙasusuwa da, niƙaƙƙun gaɓaɓuwa ashe, lalle ne mu haƙiƙa, waɗanda ake tayarwa ne a wata halitta sabuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Shin, idan mun kasance ƙasusuwa da, niƙaƙƙun gaɓaɓuwa ashe, lalle ne mu haƙiƙa, waɗanda ake tayarwa ne a wata halitta sabuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Shin, idan mun kasance ƙasũsuwa da, niƙaƙƙun gaɓãɓuwa ashe, lalle ne mũ haƙĩƙa, waɗanda ake tãyarwa ne a wata halitta sãbuwa |