Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 60 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَإِذۡ قُلۡنَا لَكَ إِنَّ رَبَّكَ أَحَاطَ بِٱلنَّاسِۚ وَمَا جَعَلۡنَا ٱلرُّءۡيَا ٱلَّتِيٓ أَرَيۡنَٰكَ إِلَّا فِتۡنَةٗ لِّلنَّاسِ وَٱلشَّجَرَةَ ٱلۡمَلۡعُونَةَ فِي ٱلۡقُرۡءَانِۚ وَنُخَوِّفُهُمۡ فَمَا يَزِيدُهُمۡ إِلَّا طُغۡيَٰنٗا كَبِيرٗا ﴾
[الإسرَاء: 60]
﴿وإذ قلنا لك إن ربك أحاط بالناس وما جعلنا الرؤيا التي أريناك﴾ [الإسرَاء: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Muka ce maka, "Lalle ne Ubangijinka Ya kewaye mutane." Kuma ba Mu sanya abin da ya gani wanda* Muka nuna maka ba, face domin fitina ga mutane, da itaciya wadda aka la'anta a cikin Alƙur'ani. Kuma Muna tsoratar da su, sa'an nan (tsoratarwar) ba ta ƙara su face da kangara mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Muka ce maka, "Lalle ne Ubangijinka Ya kewaye mutane." Kuma ba Mu sanya abin da ya gani wanda Muka nuna maka ba, face domin fitina ga mutane, da itaciya wadda aka la'anta a cikin Alƙur'ani. Kuma Muna tsoratar da su, sa'an nan (tsoratarwar) ba ta ƙara su face da kangara mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Muka ce maka, "Lalle ne Ubangijinka Yã kẽwaye mutãne." Kuma ba Mu sanya abin da ya gani wanda Muka nũna maka ba, fãce dõmin fitina ga mutãne, da itãciya wadda aka la'anta a cikin Alƙur'ani. Kuma Munã tsõratar da su, sa'an nan (tsõratarwar) bã ta ƙãra su fãce da kangara mai girma |