×

Kuma lalle ne sun yi kusa haƙĩƙa, su fitinẽ ka daga abin 17:73 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Isra’ ⮕ (17:73) ayat 73 in Hausa

17:73 Surah Al-Isra’ ayat 73 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 73 - الإسرَاء - Page - Juz 15

﴿وَإِن كَادُواْ لَيَفۡتِنُونَكَ عَنِ ٱلَّذِيٓ أَوۡحَيۡنَآ إِلَيۡكَ لِتَفۡتَرِيَ عَلَيۡنَا غَيۡرَهُۥۖ وَإِذٗا لَّٱتَّخَذُوكَ خَلِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 73]

Kuma lalle ne sun yi kusa haƙĩƙa, su fitinẽ ka daga abin da Muka yi wahayi zuwa gare ka, dõmin ka ƙirƙira waninsa a gare Mu, a lõkacin, haƙĩƙa, dã sun riƙe ka masoyi

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإن كادوا ليفتنونك عن الذي أوحينا إليك لتفتري علينا غيره وإذا لاتخذوك, باللغة الهوسا

﴿وإن كادوا ليفتنونك عن الذي أوحينا إليك لتفتري علينا غيره وإذا لاتخذوك﴾ [الإسرَاء: 73]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma lalle ne sun yi kusa haƙiƙa, su fitine ka daga abin da Muka yi wahayi zuwa gare ka, domin ka ƙirƙira waninsa a gare Mu, a lokacin, haƙiƙa, da sun riƙe ka masoyi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne sun yi kusa haƙiƙa, su fitine ka daga abin da Muka yi wahayi zuwa gare ka, domin ka ƙirƙira waninsa a gare Mu, a lokacin, haƙiƙa, da sun riƙe ka masoyi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne sun yi kusa haƙĩƙa, su fitinẽ ka daga abin da Muka yi wahayi zuwa gare ka, dõmin ka ƙirƙira waninsa a gare Mu, a lõkacin, haƙĩƙa, dã sun riƙe ka masoyi
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek