Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 15 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿هَٰٓؤُلَآءِ قَوۡمُنَا ٱتَّخَذُواْ مِن دُونِهِۦٓ ءَالِهَةٗۖ لَّوۡلَا يَأۡتُونَ عَلَيۡهِم بِسُلۡطَٰنِۭ بَيِّنٖۖ فَمَنۡ أَظۡلَمُ مِمَّنِ ٱفۡتَرَىٰ عَلَى ٱللَّهِ كَذِبٗا ﴾
[الكَهف: 15]
﴿هؤلاء قومنا اتخذوا من دونه آلهة لولا يأتون عليهم بسلطان بين فمن﴾ [الكَهف: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Ga waɗannan mutanenmu sun riƙi waninSa abin bautawa! Don me ba su zuwa da wata hujja bayyananna a kansu (waɗanda ake bautawar)? To, wane ne mafi zalunci daga wanda ya ƙaga ƙarya ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Ga waɗannan mutanenmu sun riƙi waninSa abin bautawa! Don me ba su zuwa da wata hujja bayyananna a kansu (waɗanda ake bautawar)? To, wane ne mafi zalunci daga wanda ya ƙaga ƙarya ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Ga waɗannan mutãnenmu sun riƙi waninSa abin bautãwa! Don me bã su zuwa da wata hujja bayyananna a kansu (waɗanda ake bautawar)? To, wãne ne mafi zãlunci daga wanda ya ƙãga ƙarya ga Allah |