Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 30 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ إِنَّا لَا نُضِيعُ أَجۡرَ مَنۡ أَحۡسَنَ عَمَلًا ﴾
[الكَهف: 30]
﴿إن الذين آمنوا وعملوا الصالحات إنا لا نضيع أجر من أحسن عملا﴾ [الكَهف: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai lalle ne Mu ba Mu tozartar da ladar wanda ya kyautata aiki |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai lalle ne Mu ba Mu tozartar da ladar wanda ya kyautata aiki |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai lalle ne Mũ bã Mu tõzartar da lãdar wanda ya kyautata aiki |