Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 17 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿فَٱتَّخَذَتۡ مِن دُونِهِمۡ حِجَابٗا فَأَرۡسَلۡنَآ إِلَيۡهَا رُوحَنَا فَتَمَثَّلَ لَهَا بَشَرٗا سَوِيّٗا ﴾
[مَريَم: 17]
﴿فاتخذت من دونهم حجابا فأرسلنا إليها روحنا فتمثل لها بشرا سويا﴾ [مَريَم: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan ta riƙi wani shamaki daga barinsu. Sai Muka aika ruhinMu zuwa gare ta. Sai ya bayyana a gare ta da siffar mutum madaidaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan ta riƙi wani shamaki daga barinsu. Sai Muka aika ruhinMu zuwa gare ta. Sai ya bayyana a gare ta da siffar mutum madaidaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan ta riƙi wani shãmaki daga barinsu. Sai Muka aika rũhinMu zuwa gare ta. Sai ya bayyana a gare ta da siffar mutum madaidaci |