Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 18 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿قَالَتۡ إِنِّيٓ أَعُوذُ بِٱلرَّحۡمَٰنِ مِنكَ إِن كُنتَ تَقِيّٗا ﴾
[مَريَم: 18]
﴿قالت إني أعوذ بالرحمن منك إن كنت تقيا﴾ [مَريَم: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Ta ce: "Lalle ni ina neman tsari ga Mai, rahama daga gare ka, idan ka kasance mai tsaron addini |
Abubakar Mahmoud Gumi Ta ce: "Lalle ni ina neman tsari ga Mai, rahama daga gare ka, idan ka kasance mai tsaron addini |
Abubakar Mahmoud Gumi Ta ce: "Lalle nĩ inã nẽman tsari ga Mai, rahama daga gare ka, idan ka kasance mai tsaron addini |