Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 23 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿فَأَجَآءَهَا ٱلۡمَخَاضُ إِلَىٰ جِذۡعِ ٱلنَّخۡلَةِ قَالَتۡ يَٰلَيۡتَنِي مِتُّ قَبۡلَ هَٰذَا وَكُنتُ نَسۡيٗا مَّنسِيّٗا ﴾
[مَريَم: 23]
﴿فأجاءها المخاض إلى جذع النخلة قالت ياليتني مت قبل هذا وكنت نسيا﴾ [مَريَم: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Sai naƙuda ta kai ta zuwa ga wani kututturen dabiniya, ta ce "Kaitona, da dai na mutu a gabanin wannan kuma na kasance wani abu wulakantacce wanda aka manta |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai naƙuda ta kai ta zuwa ga wani kututturen dabiniya, ta ce "Kaitona, da dai na mutu a gabanin wannan kuma na kasance wani abu wulakantacce wanda aka manta |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai nãƙuda ta kai ta zuwa ga wani kututturen dabĩniya, ta ce "Kaitona, dã dai na mutu a gabãnin wannan kuma na kasance wani abu wulakantacce wanda aka manta |