Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 24 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿فَنَادَىٰهَا مِن تَحۡتِهَآ أَلَّا تَحۡزَنِي قَدۡ جَعَلَ رَبُّكِ تَحۡتَكِ سَرِيّٗا ﴾
[مَريَم: 24]
﴿فناداها من تحتها ألا تحزني قد جعل ربك تحتك سريا﴾ [مَريَم: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Sai (yaron da ta haifa) ya* kira ta daga ƙarƙashinta, "Kada ki yi baƙin ciki! Haƙiƙa Ubangijinki Ya sanya wani marmaro a ƙarƙashinki |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai (yaron da ta haifa) ya kira ta daga ƙarƙashinta, "Kada ki yi baƙin ciki! Haƙiƙa Ubangijinki Ya sanya wani marmaro a ƙarƙashinki |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai (yãron da ta haifa) ya kira ta daga ƙarƙashinta, "Kada ki yi baƙin ciki! Haƙĩƙa Ubangijinki Ya sanya wani marmaro a ƙarƙashinki |