Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 29 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿فَأَشَارَتۡ إِلَيۡهِۖ قَالُواْ كَيۡفَ نُكَلِّمُ مَن كَانَ فِي ٱلۡمَهۡدِ صَبِيّٗا ﴾
[مَريَم: 29]
﴿فأشارت إليه قالوا كيف نكلم من كان في المهد صبيا﴾ [مَريَم: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ta yi ishara zuwa gare shi, suka ce: "Yaya za mu yi magana da wanda ya kasance a cikin shimfiar tsumma yana jariri |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ta yi ishara zuwa gare shi, suka ce: "Yaya za mu yi magana da wanda ya kasance a cikin shimfiar tsumma yana jariri |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ta yi ishãra zuwa gare shi, suka ce: "Yãya zã mu yi magana da wanda ya kasance a cikin shimfiar tsumma yanã jãrĩri |