Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 28 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿يَٰٓأُخۡتَ هَٰرُونَ مَا كَانَ أَبُوكِ ٱمۡرَأَ سَوۡءٖ وَمَا كَانَتۡ أُمُّكِ بَغِيّٗا ﴾
[مَريَم: 28]
﴿ياأخت هارون ما كان أبوك امرأ سوء وما كانت أمك بغيا﴾ [مَريَم: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Ya 'yar'uwar Haruna! Ubanki bai kasance mutumin alfasha ba, kuma uwarki ba ta kasance karuwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya 'yar'uwar Haruna! Ubanki bai kasance mutumin alfasha ba, kuma uwarki ba ta kasance karuwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã 'yar'uwar Hãrũna! Ubanki bai kasance mutumin alfãsha ba, kuma uwarki ba ta kasance kãruwa ba |